• smforlife 6w

    Hausa Quotes

    Duk wanda yasa son duniya azuciyansa akan sai yayi kudi ko sai ya sa ka yanda wane yasa ko shima sai yaji dadinda wani yaji Toh a wahalalle zai kare wallahi.
    Idan ba ubanka ko ubanki Mai arziki ba ne yamutu ka ga ji ko kika gaji dukiya Toh kada ka wahalar da kanka ka ko kanki da wani ko wata. Kabi ko kibi komai asannu idan ke ko kai mai Arzikinne zakayi ko zakiyi.

    Sm