• smforlife 6w

    Life is nothing for those who understand it.

    The worst part of this world is that, Kagina gidanka Mai keu matarka kekkewa ga account Dinka cike ya ke da kudi ga motor Hadaddu kana takama Kai wani ne baka ganin Kowa da gashi akansa idan kazo anguwa ko sallama bakayi wa mutane, Toh Wallahi karkasha mamaki zaka mutu Kuma wani Wawa ko makwofcinka ko Mai shayin anguwanku bayan mutuwanka yazo ya auri matarka Kuma yazauna agidan da ka ke takama yahau motocinka. Musaya mubi rayuwa acikin tausayi da soron Allah Kuma da son juna.

    ~SM~~